iqna

IQNA

kwamitin tsaro
IQNA - Amurka ta ki amincewa da kudurin da ya bukaci a baiwa Falastinu dammar zama mamba cikakkiya a Majalisar Dinkin Duniya.
Lambar Labari: 3491012    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da wani zama na musamman domin gudanar da bincike kan harin sama da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya ta kai kan ginin karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Siriya, a sa'i daya kuma martanin kasashen duniya na ci gaba da yin Allah wadai da wannan wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawan ta ke yi, wanda hakan wani lamari ne a fili karara na dokokin kasa da kasa da ikon Syria.
Lambar Labari: 3490911    Ranar Watsawa : 2024/04/02

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai kai Isra’ila a gaban kwamitin tsaro n majalisar dinkin duniya, kan ci gaba da tona manyan ramuka da take a karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485545    Ranar Watsawa : 2021/01/11

Tehran (IQNA) Rauhani ya bayyana cewa, ya kamata kasashe mambobi a kwamitin tsaro  su yi aiki da kudiri mai lamba 2231 wanda ya wajabta cire wa Iran takunkumin saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485080    Ranar Watsawa : 2020/08/13